Posts

Showing posts from April, 2026

Readers’ Comments on Youths and Collective Responsibilities, and Israel/USA-Iran ConflictsByProf M. K. Othman

Image
Un petit pause – a French way of saying taking a small break. After four weeks of writing four diverse articles, I am taking a breath of fresh air and sharing a few readers’ comments to allow my opinions to be viewed from different perspectives for better comprehension. Granted, there are always issues of interest in Nigeria for Nigerians and their friends and foes, but we must digest each thoroughly to make informed decisions and chart the way forward. Happy reading   Kano Family Killing: Nigerian Youths and Collective Responsibilities   Dear Prof Othman, your article on Nigerian Youths and Collective Responsibilities is well composed because it contextualizes the dangerous trend whereby Nigerian society neglects its sacred responsibility for discipline and care for its valuable human assets, the youth.    The article also adopted appropriate nuances in explaining the problems of indiscipline among the teaming Nigerian youths with its devastating consequ...

News Analysis: Public Outcry Mounts Over Alleged Hijab Incident at JAMB Examination Centre

Image
A wave of public concern has emerged across Nigeria following reports that a Muslim female candidate in Ibadan was allegedly compelled to remove her hijab before being allowed to sit for the ongoing examinations conducted by the Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB). Similar complaints from other examination centres have further intensified fears of possible religious discrimination within the country’s national testing system. The incident has quickly evolved from an isolated complaint into a broader national debate about constitutional rights, institutional responsibility, and the treatment of religious identity in public spaces—particularly within government-supervised examinations. Constitutional and Legal Implications At the heart of the controversy lies the question of whether the actions reported at the examination centre violated protections guaranteed under the 1999 Constitution of the Federal Republic of Nigeria (as amended). Legal experts and civil righ...

Birtaniya Ta Ce Tana Sanya Ido Kan Zaɓen Najeriya na 2027

Image
Gwamnatin Birtaniya ta bayyana cewa tana sanya ido sosai kan shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027 a Najeriya. Rahotanni sun nuna cewa matakin na Birtaniya na nufin bibiyar yadda ake shirya zaɓen domin tabbatar da an gudanar da shi cikin gaskiya da adalci, ba tare da katsalandan cikin harkokin cikin gida na Najeriya ba. A nata ɓangaren, hukumar Shirya  Zaɓe Ta Ƙasa Mai zaman kanta (INEC) ta ce tana ci gaba da shirye-shiryen da suka haɗa da inganta rajistar masu kaɗa ƙuri’a da kuma haɗa kai da jami’an tsaro domin tabbatar da zaman lafiya. Ana sa ran zaɓen shekarar 2027 zai kasance muhimmin mataki ga dimokuraɗiyyar Najeriya, yayin da ƙasashen duniya ke ci gaba da bibiyar shirye-shiryen zaɓen.

‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Sashen Magunguna na Asibiti a Jihar Zamfara

Image
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace Shugaban Sashen Magunguna na Babban Asibitin Nasarawa da ke ji har Zamfara a wani sabon hari da ya ƙara jefa fargaba a zukatan ma’aikatan lafiya da mazauna yankin. 🚨 Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a Nasarawa da ke ƙaramar hukumar Maru, inda wasu ɗauke da makamai suka mamaye yankin tare da yin awon gaba da babban jami’in asibitin zuwa wani wuri da ba a sani ba. Shaidu sun ce maharan sun kai harin cikin gaggawa, lamarin da ya haddasa firgici a tsakanin al’umma, inda wasu mazauna yankin suka ruga domin tsira da rayukansu. Har yanzu dai ba a fitar da cikakken bayani kan sunan wanda aka sace ba, amma majiyoyi sun tabbatar cewa shi ne ke jagorantar sashen Magunguna na asibitin.

🚨Takarar 2027 Zata Zama Ta Ƙarshe A Rayuwata — Inji Atiku Abubakar

Image
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027 zai kasance takararsa ta ƙarshe a siyasar neman shugabancin Najeriya. 🗳️ Atiku ya bayyana hakan ne yayin wata hira da ya yi a shirin Prime Time na gidan talabijin na Arise Television a ranar Laraba. Ya tunatar da jama'a cewa ya fara neman kujerar shugaban ƙasa tun daga shekarar 1992, kuma ya shafe shekaru da dama yana fafutukar neman shugabanci a matakai daban-daban. Sai dai a wannan karon, ya ce idan ya sake tsayawa takara a 2027, wannan ne zai zama karshen gwagwarmayarsa ta neman shugabancin ƙasa.

GAGGAWA: Rikici Yayi Kamari a ADC — Nafiu Bala Yace Ya Kori Duk Wanda Ya Halarci Taron Jam’iyyar

Image
Hon Nafiu Bala ya sanar da korar dukkan mutanen da suka halarci babban taron da aka gudanar da sunan jam’iyyar. Nafiu Bala wanda ya ke iƙirarin shugabancin jam’iyyar (ADC) ya cewa duk wanda ya je wannan taro da aka kira “convention” ba mamban jam’iyyar ba ne, yana mai jaddada cewa taron ba shi da sahihanci a idon shugabancin da yake jagoranta. A cikin sanarwar da ya fitar, Bala ya ce: duk mutanen da suka halarci taron suna ƙoƙarin amfani da sunan jam’iyyar ba bisa ka’ida ba, don haka an ɗauki matakin korarsu daga jam’iyyar nan take.

FG Withdraws Terrorism Financing Charges Against Former Attorney-General Abubakar Malami, Son

Image
The Federal Government has officially withdrawn terrorism financing charges previously filed against former Attorney-General of the Federation and Minister of Justice, Abubakar Malami, and his son, Abdul'aziz Malami. The development was disclosed in court on Wednesday by the prosecuting counsel, Akinlolu Kehinde, who informed the court that the government had decided to discontinue the terrorism-related allegations against the former minister and his son. However, Kehinde clarified that the Federal Government would proceed with other charges against Malami relating to alleged financial misconduct and the handling of illicit funds. This indicates that while the terrorism financing accusations have been dropped, the legal battle involving the former justice minister is far from over. Counsel to Malami, Shaibu Aruwa, confirmed the development before the presiding judge, Joyce Abdulmalik, stating that the defense team had received an amended charge sheet reflecting the chan...

Nigeria’s Economy to Outpace U.S., UK, Germany, South Africa in 2026 — Presidency

Image
The Presidency has announced that Nigeria’s economy is showing strong signs of recovery, with new projections indicating the country will record faster economic growth than several major global economies in 2026. According to the latest World Economic Outlook released in April 2026 by the International Monetary Fund (IMF), Nigeria’s economy is projected to grow by 4.1 percent in 2026, surpassing the expected growth rates of the United States at 2.3 percent, the United Kingdom and Germany at 0.8 percent each, as well as South Africa at 1.0 percent. According to the report, the IMF further projected that Nigeria’s economy will expand by 4.3 percent in 2027, positioning the country among the strongest-performing economies in Sub-Saharan Africa over the next two years. Reacting to the report, presidential spokesperson and Special Adviser on Policy Communication to President Bola Ahmed Tinubu, Daniel Bwala, attributed the positive outlook to ongoing economic reforms introduced b...

“Just As We Ended Military Rule, We Will End Tinubu’s Government” — Atiku Declares at ADC National Meeting

Image
Former Vice President Atiku Abubakar has vowed that the opposition will bring an end to the administration of President Bola Ahmed Tinubu, drawing parallels with Nigeria’s historic struggle to end military rule. Atiku made the bold declaration while addressing party faithful at the national convention of the African Democratic Congress (ADC) held in Abuja. Speaking to a charged audience, the former presidential candidate asserted that the same determination Nigerians used to end decades of military governance would be applied to remove the current administration through democratic means. “Just as we successfully ended military rule in Nigeria, we will also end Tinubu’s government,” Atiku declared. He further alleged that intimidation or interference by the Federal Government and the Independent National Electoral Commission (INEC) would not prevent the ADC from securing victory in the 2027 general elections. Atiku expressed confidence in the party’s growing support base nat...

An Kama Matashi Mai Shekaru 15 Da Ake Zargi Da Hannu A Kisan Birgediya Janar A Borno

Image
Borno, Najeriya — Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da cafke wani matashi mai kimanin shekaru 15 da haihuwa, wanda ake zargi yana da hannu a harin da ya yi sanadin mutuwar wani babban jami’in soja, Birgediya Janar Oseni Braimah, tare da wasu sojoji uku a jihar Borno. Rahotanni sun nuna cewa an kama matashin ne a garin Ngamdu, yayin da yake kan hanyarsa domin sayen kayan abinci da sauran kayan aiki ga abokan aikinsa da ake zargin ‘yan ta’adda ne. Ana zargin harin da ya yi sanadin mutuwar Birgediya Janar Braimah ya faru ne lokacin da ‘yan ta’adda suka kai farmaki kan sansanin sojoji a yankin arewa maso gabashin Najeriya. Majiyoyin tsaro sun bayyana cewa matashin ya amsa laifinsa a yayin bincike, inda ya ce ya taba shiga hare-hare a wurare da dama ciki har da Benisheik da Ngamdu, sannan ya bayyana cewa wasu daga cikin ‘yan ƙungiyar sun fito ne daga yankin Jilli kafin kai harin. Haka kuma, an ce an kama shi ɗauke da maƙudan kuɗi har naira 850,000, wanda ake zargin an ba shi do...

FG Says Power Generation Rises After Tinubu Releases ₦3 Trillion to Energy Sector ⚡🇳🇬

Image
The Federal Government has announced a significant increase in electricity generation capacity following a massive financial intervention by President Bola Ahmed Tinubu. According to official figures, power generation in the country has risen from 3,951 megawatts to approximately 4,300 megawatts, marking a notable improvement in the national electricity supply. The development comes after the President approved the release of ₦3 trillion into the power sector as part of ongoing reforms aimed at stabilizing and expanding energy infrastructure. Government officials described the increase as an early sign that the administration’s investments are beginning to yield results, with expectations that further improvements will follow in the coming months. ⚡ According to the Federal Government, the boost in electricity generation is expected to positively impact households, businesses, and industries across the country, potentially reducing outages and supporting economic growth....

New Combat Aircraft Unveiled in Gusau as Governor Dauda Lawal Strengthens Fight Against Banditry

Image
Fresh momentum has been injected into the fight against insecurity in Zamfara State following the presentation of new military aviation equipment, including an armed combat aircraft, with officials explaining how the assets will enhance surveillance operations and intensify the battle against bandits. The development occurred at the airport in Gusau, where Governor Dauda Lawal received a high-level delegation from the Nigerian Air Force as part of ongoing efforts to strengthen security collaboration in the state. During the visit, security officials showcased newly deployed air assets, including a weaponized aircraft designed to support intelligence gathering, aerial surveillance, and rapid-response operations against armed criminal groups operating in remote areas of the state. The equipment is expected to significantly improve operational efficiency and provide timely support to ground forces. Governor Lawal commended the Federal Government for its continued commitment to...

Ƙarfafa Noma: NAERLS Ta Jaddada Goyon Baya Ga Kungiyoyin Manoma Mata a Zariya

Image
Ma'aikatar bincike, da wayar da kan manoma da kuma yaɗa dabarun noma ta ƙasa wato (NAERLS) ta jami’ar Ahmadu Bello University da ke Zariya, ta sake jaddada ƙudurinta na tallafa wa ƙungiyoyin manoma domin su ƙara yawan amfanin gona tare da dogaro da kansu a harkokin noma. Babban Daraktan cibiyar, Farfesa Yusufu Sani Ahmed, ne ya bayyana hakan yayin bikin cika shekara uku na ƙungiyar Anguwan Alƙali Multipurpose Cooperative Society tsagin mata, da aka gudanar a harabar cibiyar da ke Samaru, a cikin birnin Zaria. A jawabin da ya gabatar ta bakin mataimakinsa, Farfesa Jamilu, ya bayyana cewa cibiyar na aiki kafaɗa da kafaɗa da ƙungiyoyin haɗin gwiwa ta hanyar ba su horo da sake horaswa kan yadda za su inganta harkokin noma ta amfani da ingantattun iri da sabbin dabarun zamani. Ya kuma jaddada cewa NAERLS za ta ci gaba da tallafa wa manoma mata domin su samu ƙarfin gwiwa, su tsaya da kafafunsu, tare da zama masu cin gashin kansu a fannin noma. A nasa jawabin, Sarkin Zazzau, M...

BREAKING: Kano High Court Clears Former Commissioner Sule Garo of Corruption Charges Amid Deputy Governor Speculation

Image
The High Court in Kano State has dismissed all corruption allegations previously filed against former Commissioner Murtala Sule Garo, effectively clearing him of any wrongdoing. The court’s decision comes at a time when political discussions and speculation are intensifying over the possibility of Garo emerging as the new Deputy Governor to Governor Abba Kabir Yusuf. Sources within the state’s political circle say the development may significantly shape ongoing consultations within the administration, as the legal clearance removes a major obstacle that could have hindered his potential nomination for higher office. Legal analysts note that the ruling reinforces the principle of due process and could strengthen Garo’s political standing ahead of any official announcement regarding changes in the state’s executive leadership. As of the time of filing this report, the Kano State Government has not issued an official statement confirming any plan to appoint a new deputy govern...

🔥 TAKUN SAKA: “Katange Jiragen Ruwan Trump Ba Zai Durkusar da Iran Ba” — Lim Tean

Image
Wani ɗan siyasa kuma mai sharhi kan harkokin siyasar duniya, Lim Tean, ya yi kakkausar suka kan matakin da shugaban Amurka Donald Trump ya ɗauka na ƙaƙaba katangar jiragen ruwa kan ƙasar Iran, yana mai cewa matakin “abin dariya ne” kuma ba zai yi tasiri ga tattalin arzikin Iran ba. A cikin saƙon da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, Lim Tean ya bayyana cewa Iran ta riga ta tanadi kusan gangar mai miliyan 158 a cikin tankokin ruwa sama da 96 da ke yawo a tekuna, lamarin da zai ba ta damar ci gaba da sayar da mai duk da katangar jiragen ruwa. Ya kuma ƙara da cewa ƙasar China, wacce ke sayen kusan kashi 90% na ɗanyen man Iran, za ta iya ci gaba da karɓar mai har zuwa watan Yuli na wannan shekara, ko da katangar ta ci gaba. Lim Tean ya yi gargadin cewa idan har aka ci gaba da rufe mashigar Hormuz zuwa watan Yuli, ƙawayen Amurka da ke dogaro da man fetur daga yankin Fashiya ne za su fi fuskantar matsala, ba Iran ba. Har ila yau, ya yi hasashen cewa farashin man fetur a Amurk...

NELFUND: Renewed Hope of Access to Higher Education in NigeriaByProf. MK Othman

Image
By Prof. MK Othman Hitherto, the journey toward higher education in this country has long been a test of endurance and sacrifice, especially for many families, whose dream of a university degree often comes at a steep price, forcing parents to make immense financial sacrifices. Still, some had to give up any form of education beyond primary school.  Long before the introduction of structured financial support systems, many bright young minds were held back by the harsh realities of economic hardship, where a lack of funds often meant deferring dreams or even leaving education altogether.  Looking back to the period from the late 1980s through the early 2000s—and even into the last decade—we see a clear picture of financial struggle among many university candidates and their parents. For those already in school, there were challenges with tuition fees, accommodation costs, feeding, and learning materials, all while inflation and currency fluctuations drove these cos...

Zamfara Approves Establishment of WAEC CBT Centres, Launches Emergency Education Reforms

Image
The Zamfara State Executive Council has approved the allocation of landd for the construction of a modern Computer-Based Testing (CBT) Centers in partnership with the West African Examinations Council (WAEC) to prepare students for digital examinations and ensure they are not disadvantaged in national assessments. The approval is part of sweeping education reforms introduced by Governor Dauda Lawal to fully implement the State of Emergency on Education declared in 2023. Key measures approved include the establishment of a high-level education steering committee, a 120-day rapid intervention plan to rehabilitate schools and reduce out-of-school children, urgent actions to improve school security, workforce reforms to enhance efficiency, and plans to develop a unified education sector law. Officials described the decisions as a major step toward rebuilding and repositioning the education system in Zamfara State.

ADC a Adamawa Ta Dakatar da Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar

Image
Wani tsagi na jam’iyyar adawa ta (ADC) a Jihar Adamawa ya sanar da dakatar da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa na Najeriya, Atiku Abubakar, daga jam’iyyar. Shugaban wannan tsagi na jam’iyyar a jihar, Raji Sulaiman Zumo, ne ya bayyana hakan a ranar Litinin, inda ya ce an ɗauki matakin dakatarwar ne sakamakon wasu matsaloli na cikin gida da suka shafi tsarin jam’iyyar. Har zuwa lokacin kammala wannan rahoto, babu wata sanarwa kai tsaye daga ɓangaren Atiku Abubakar dangane da dakatarwar da aka sanar. Ana sa ran wannan lamari zai ƙara haifar da sauye-sauye a cikin jam’iyyar ADC, yayin da harkokin siyasa ke ƙara zafafa gabanin babban zaɓen shekarar 2027.

AN JI EL-RUFAI YANA TAMBAYA: “GOBE NE TARONMU, KO?” Yayin da Ya Isa Kotu Kan Shari’arsa a Kaduna

Image
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya isa Babbar Kotun Jihar Kaduna a ranar Litinin domin ci gaba da shari’ar da ake yi da shi, inda aka ji yana tambaya game da babban taron jam’iyyar sa ta (ADC). A wani bidiyo da ya karaɗe kafafen sada zumunta, an ji El-Rufai yana tambaya cikin natsuwa yayin da yake cikin harabar kotu: “Gobe ne taronmu, ko?” — tambayar da ta jawo hankalin jama’a, tare da nuna yadda yake ci gaba da bibiyar harkokin siyasa duk da shari’ar da yake fuskanta. Rahotanni sun nuna cewa El-Rufai ya isa kotun ne tare da tawagar lauyoyinsa. Ana dai zargin Nasir Elrufa'i da wasu laifuffuka da suka shafi harkokin mulki, zarge-zargen da ya sha nanatawa cewa ba su da tushe, kuma ya musanta su baki ɗaya. Majiyoyin jaridar Zancen Yau247 sun tabbatar cewa kotu ta ɗage zaman shari’ar zuwa wani lokaci na gaba domin ci gaba da sauraron ƙarar, yayin da ake sa ran za a yanke hukunci kan wasu buƙatu da ɓangarorin shari’ar suka gabatar.

✈️Gwamnatin Zamfara Ta Kafa Shirin Fara Jiragen Fasinja Daga Filin Jirgin Sama na Gusau

Image
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ta tantance kamfanonin jiragen sama guda biyu da za su fara gudanar da zirga-zirgar jiragen fasinja daga Filin Jirgin Sama na Gusau (Gusau International Airport) nan ba da jimawa ba. A cewar sanarwar da Kwamishinan Yaɗa Labarai da Al’adu na jihar, Mahmud Muhammad Dantawasa, ya fitar, an tsara sabbin hanyoyin jiragen sama da za su haɗa jihar Zamfara da babban birnin ƙasa. Hanyoyin Jiragen Sama da Aka Shirya: Gusau → Abuja ta Sokoto Gusau → Abuja ta Kano Sanarwar ta ƙara da cewa kowanne daga cikin kamfanonin jiragen saman ana sa ran zai riƙa gudanar da aƙalla jirage biyu a kowane mako, domin sauƙaƙa zirga-zirga ga matafiya da ‘yan kasuwa. Gwamnatin jihar ta jaddada cewa wannan mataki zai taimaka matuƙa wajen inganta haɗin kai da zirga-zirga tsakanin jihohi, da sauƙaƙa tafiye-tafiye na kasuwanci, da kuma ƙarfafa tattalin arzikin jihar da yankin Arewa maso Yamma gaba ɗaya Ana kallon wannan shiri a matsayin wani muhimmin cigaba da zai buɗe...

🛑Gwamna Zulum Ya Goyi Bayan Harin Sojoji, Ya Ce An Rufe Kasuwar Jilli Shekaru 5 Da Suka Shuɗe

Image
Maiduguri, Jihar Borno — Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cikakken goyon bayansa ga rundunar sojin saman Najeriya bayan harin sama da ta kai a kasuwar Jilli, yana mai cewa kasuwar an rufe take tun kusan shekaru biyar da suka gabata. Rahotanni sun nuna cewa jirgin yaƙi na sojin saman Najeriya ya kai hari a yankin Jilli, kusa da iyakar jihar Barno da Yobe, a yammacin ranar Asabar. An ce harin ya nufi wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne da suke amfani da wurin a matsayin sansani ko cibiyar gudanar da harkokinsu. Sai dai rahotanni sun tabbatar da cewa wasu fararen hula sun rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka jikkata. A wata sanarwa da ya fitar, Gwamna Zulum ya ce: Gwamnatin jihar ta rufe kasuwar Jilli tun shekaru biyar da suka wuce saboda matsalar tsaro. Bayan rufe kasuwar, wurin ya koma mafaka ga ‘yan ta’adda da masu kai musu kayan aiki. Ya jaddada cewa gwamnatinsa na aiki kafaɗa da kafaɗa da jami’an tsaro kafin a sake buɗe kowace kasuwa ko gari a yan...

BREAKING NEWS: Abdullahi Mai Kano Tarauni Elected as New ADC Chairman in Kano State

Image
Hon Abdullahi Mai Kano Tarauni has been elected as the new Chairman of the African Democratic Congress (ADC) in Kano State. Reports indicate that the election was conducted peacefully, with the participation of key party stakeholders and delegates representing various local government areas across the state. His emergence comes at a time when the party is intensifying efforts to strengthen its structure and expand its political influence in Kano State and beyond. Political observers believe the new leadership could usher in renewed momentum for the ADC as it seeks to play a more prominent role in the political landscape of Kano State and Nigeria at large.

Mummunan Hari a Kasuwar Jilli Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Da Dama a Jihar Yobe

Image
A ranar Asabar, dab da Magriba, wani mummunan hari da jirgin yaƙi ya kai a kasuwar Jilli ya jawo asarar rayukan fararen hula masu yawan gaske a ƙaramar hukumar Geidam, jihar Yobe, bayan da aka yi tsammanin cewa ‘yan ta’adda ne ke taruwa a wannan kasuwa. Yadda lamarin ya faru Rahotanni sun bayyana cewa wani jirgin yaƙi ne ya zuba wuta kan jama’a da suka taru suna gudanar da kasuwar kauye a garin Jilli da ke yankin Fuchimiram. An ce harin ya auku ne a lokacin da mutane ke saye da sayarwa, lamarin da ya jefa al’umma cikin tashin hankali da firgici mai tsanani. Wata majiya ta bayyana cewa tun da farko gwamnatin jihar Yobe ta rufe kasuwar saboda barazanar ‘yan ta’addan Boko Haram da ake zargin suna amfani da wurin wajen harkokinsu, lamarin da ya sa ake zargin taron jama’ar ya saɓa da umarnin tsaro. Asarar rayuka da halin da ake ciki Rahotanni na farko sun nuna cewa an samu asarar rayuka da dama sosai, inda ake hasashen kusan mutane fiye da ɗari biyu suka rasa rayukansu, yayin da...

Hukumar NDLEA ta Kama Mai Shekaru 93 Da likita Mai Shekaru 69 Da Laifin Safarar Miyagun Ƙwayoyi

Image
Hukumar NDLEA ta gudanar da gagarumar samame a wasu jihohin Najeriya, inda ta kama wasu mutane masu ban mamaki ciki har da wani tsoho mai shekaru 93 da kuma wani likita mai shekaru 69 bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi. A cewar hukumar, an gudanar da kamen ne ne ta hanyar sahihan bayanan sirri da kuma aikin leƙen asiri da aka shirya tsaf domin fatattakar masu harkar miyagun ƙwayoyi a faɗin ƙasar. A cewar Hukumar NDLEA, an kama tsohon mai shekaru 93 a wani samame da jami’anta suka kai bayan samun sahihan bayanan sirri. A wani aikin daban kuma, an kama likita mai shekaru 69 da ake zargi da hannu wajen safarar hodar ibilis da kuma wiwi. An gudanar da dukkanin samamen ne a wurare daban-daban a jihohi daban-daban na ƙasar.

🔴Tambuwal Ya Zargi Shugaba Tinubu da Neman Mayar da Najeriya Ƙasa Mai Jam’iyya Ɗaya Kacal

Image
Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya yi wata kakkausar suka ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, inda ya zarge shi da ƙoƙarin raunana jam’iyyun adawa a Najeriya domin tabbatar da mamayar APC a zaɓen 2027. Tambuwal ya bayyana hakan ne a daren Asabar bayan kammala taron kongres na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto, inda ya ce abin da ke faruwa a siyasar ƙasar na nuna barazana ga dimokuradiyya. ⚠️A cewarsa, tsarin siyasar gwamnatin Tinubu na nuna cewa ana tafiya ne kan hanyar da zai rage ƙarfin jam’iyyun adawa, ta yadda za su kasa yin tasiri a siyasa ko ƙalubalantar gwamnati. Ya ƙara da cewa irin wannan mataki na iya jefa Najeriya cikin yanayi mai kama da mulkin jam’iyya ɗaya, yana mai kwatanta hakan da salon mulkin tsohon shugaban mulkin soja, Janar Sani Abacha. 🗳️Tambuwal ya ce dimokuraɗiyya tana buƙatar jam’iyyun adawa masu ƙarfi da ‘yanci, ba waɗanda ake tauye musu haƙƙi ko raunana su ba. Ya kuma nuna damuwa kan yadda sauya sheƙa daga jam’iyyu zuwa APC ke ƙar...

Governor Lawal Deploys Deputy Governor to Lead Delegation to Bukkuyum After Deadly Bandits’ Attack

Image
Governor Dauda Lawal of Zamfara state, has directed the immediate deployment of a high-level delegation led by the Deputy Governor to convey condolences, provide support to affected families, and ensure prompt medical attention for victims following a deadly bandits’ attack in Bukkuyum Local Government Area of the state. The directive came as the Governor expressed profound grief and deep sorrow over the tragic assault on several communities, which resulted in the loss of innocent lives and left many others injured. In a statement issued on Sunday by his spokesperson, Sulaiman Bala Idris, Governor Lawal described the coordinated night attack on Bunkasau, Yar Galma, and Dogon Daji as a heartbreaking and senseless act of violence against defenceless citizens. The Governor extended his heartfelt condolences to the bereaved families, noting that the government shares in their pain during what he described as a moment of immense loss and devastation for the affected communities....

🚨 Da Ɗumi-ɗumi: Wani Mutum Ya Nakasa Jirgin Sojin Amurka da Gatari a Filin Jirgin Shannon

Image
Wani mutum da ake zargi ya shiga filin jirgin saman Shannon na ƙasar Ireland, inda ya fasa wani jirgin sojin Amurka ta hanyar amfani da gatari. Rahotanni sun ce ya lalata tankin mai da wasu na’urorin sadarwa na jirgin, lamarin da ya sa jirgin ya zama ba zai iya tashi ba.  Ana zargin ya aikata hakan ne a matsayin zanga-zangar siyasa dangane da rikicin da ya shafi ƙasar Iran.

‘Yan Bindiga Sun Ba Al’ummomin Kankia Wa’adin Kwana 6 — Sun Nemi Shanun 700 da Tumaki 1,000 Ko Su Kai Hari

Image
Mazauna wasu ƙauyuka a ƙaramar hukumar Kankia ta Jihar Katsina sun shiga firgici bayan wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun aike musu da wasiƙa suna ba su wa’adin kwanaki shida su bayar da shanun 700 da tumaki 1,000, in ba haka ba za su kai hari. Rahotanni sun nuna cewa an kai wasiƙar barazanar ga al’ummomin da abin ya shafa a ranar 6 ga Afrilu, inda aka ba su wa’adi har zuwa Jumma’a, 10 ga Afrilu, su cika wannan buƙata. An ce ‘yan bindigar sun gabatar da wannan buƙata kamar wani nau’in haraji da suke tilasta wa mazauna yankin biya domin kauce wa hare-hare. Daga cikin ƙauyukan da aka ambata sun haɗa da, Sukuntuni, da Unguwar Tsamiya, da Magama, da Walawa, da kuma Tudun Wulli Rahotanni sun ce an ga ‘yan bindiga suna yawo a kan babura a yankunan, abin da ya ƙara jefa jama’a cikin tsoro. An ruwaito cewa mazauna da dama sun fara gudun hijira daga gidajensu saboda tsananin tsoro; a yayin da iyalai da dama sun koma garuruwan kusa domin neman tsaro Mahukuntan tsaro da gwamnatin ...

Gwamnatin Tarayya Ta Fitar da Jerin Sunaye 48 da Ake Zargi da Tallafa wa Ta’addanci

Image
Abuja — Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta fitar da sabon jerin sunaye 48 na mutane da ƙungiyoyi da take zargi da hannu a tallafa wa ayyukan ta’addanci a ƙasar nan, a wani mataki mai tsauri na yaƙi da rashin tsaro. Rahoton ya fito ne ta hannun Kwamitin Takunkumin Najeriya (NIGSAC) ƙarƙashin ofishin Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro. Gwamnati ta bayyana cewa mutanen da ke cikin jerin suna da alaƙa da: Tara kuɗaɗen ta’addanci Taimaka wa ƙungiyoyin ta’addanci da kayan aiki Samar da hanyoyin tafiyar da kuɗin fansa. Sadarwa da tsare-tsaren kai hare-hare Ta ce matakin na daga cikin yunƙurin datse duk wata hanyar samun kuɗi ga masu ta da zaune tsaye a Najeriya. 🔴 Daga cikin ƙungiyoyin da aka lissafa akwai: ISWAP (Islamic State West Africa Province) Ansaru IPOB Gwamnatin ya ce waɗannan ƙungiyoyi sun daɗe suna cikin jerin ƙungiyoyin da aka haramta ko ake sa ido a kansu. 🔵 Rahoton ya kuma nuna cewa wasu fitattun mutane sun shiga cikin jerin, ciki har da: Tukur Mamu – wanda aka dan...

Kano Ta yi Rashin Ƙanin Sarki Sanusi II

Image
Masarautar Kano da ɗaukacin al’umma sun shiga cikin babban alhini da jimami bayan rasuwar Salihi Aminu Sanusi, wanda yake ƙanin Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II. Rahotanni sun tabbatar cewa marigayin ya riga mu gidan gaskiya a ranar Asabar, 11 ga Afrilu, 2026, lamarin da ya girgiza masarauta da kuma al’ummar jihar Kano baki ɗaya. A cewar majiyoyi, rasuwar tasa ta bar babban giɓi a cikin dangin sarauta, inda aka bayyana shi a matsayin mutum mai nutsuwa da kyakkyawar mu’amala da jama’a. 🕌 An gudanar da sallar jana’iza a Kano, inda dubban mutane suka halarta domin yi masa addu’a, tare da roƙon Allah Madaukaki ya gafarta masa, ya kuma jikansa da rahama. 👑 Marigayin yana daga cikin dangin masarautar Kano, kuma kasancewarsa ƙanin Sarki Sanusi II ya sa labarin rasuwarsa ya kara tayar da hankali a fadin jihar. 💔 Iyalansa, abokai da masoya sun ci gaba da bayyana alhini, suna mai kira da a yawaita addu’o’in neman rahamar Allah ga marigayin.

ƳAN SANDAN NAJERIYA SUN BUƊE BABBAN OFISHIN PDP NA ABUJA

Image
'Ƴan sandan Najeriya sun buɗe hedikwatar jam’iyyar PDP ta ƙasa da ke Wuse Zone 5, Abuja, bayan shafe lokaci yana a rufe, biyo bayan taƙaddama da tashin hankali a cikin jam’iyyar. Rahotanni sun nuna cewa an rufe ofishin ne sakamakon rikicin cikin gida tsakanin ɓangarorin PDP masu hamayya da juna, wanda ya kai ga rikici da kuma fargabar taɓarɓarewar tsaro. An ce rikicin ya samo asali ne daga rigimar shugabanci da kuma zargin wasu ɓangarori na jam’iyyar kan sahihancin shugabanci bayan taron jam’iyya, lamarin da ya haddasa fargaba a hedikwatar. A lokacin rikicin, jami’an tsaro sun yi amfani da barkonon tsohuwa domin tarwatsa magoya baya, tare da kulle ginin domin hana ƙarin tashin hankali. Sai dai a yanzu, bayan da aka samu sauƙin rikicin, ƴan sanda sun buɗe hedikwatar wanda hakan ya ba da damar komawar ma’aikata da ci gaba da harkokin gudanarwa.

🔥Malami Ya Sha Alwashin Ceto Kebbi, Ya Ce Babu Ja Da Baya

Image
Tsohon Ministan Shari’a na Tarayya, Abubakar Malami, ya bayyana cewa kudirinsa na ceto da farfaɗo da jihar Kebbi ba zai taɓa sauyawa ba. Tsohon Ministan ya faɗi hakan ne a yayin da tarin magoya baya suka tarbe shi a filin jirgin sama suka kuma rakashi zuwa ofishin jam'iyyar ADC na jihar Kebbi.  Abubakar Malami ya jaddada cewa babu ja da baya ko miƙa wuya a wannan tafiya, yana mai nuna ƙwarin gwiwa cewa jihar Kebbi za ta samu ci gaba ta hanyar haɗin kai da taimakon Allah, tare da kira ga al’umma su mara masa baya domin cimma burin sauyi da ci gaba.

Sojojin Najeriya Sun Yi Ƙarin Haske Kan Yadda Janar Braimah Ya Rasa Ransa

Image
Rundunar Sojin Najeriya ta yi ƙarin haske kan yadda Oseni Braimah ya rasu, inda ta tabbatar da cewa an kashe shi ne yayin wani harin ta’addanci da aka kai wa sansanin sojoji a Jihar Borno State. Sojojin sun ce marigayin Janar ya rasu ne a lokacin da yake jagorantar dakarunsa wajen mayar da martani ga harin ‘yan ta’adda, kuma ba gaskiya ba ne rahotannin da ke cewa motarsa ta lalace kafin mutuwarsa. Haka kuma rundunar ta bayyana cewa jami’ai huɗu kacal ne suka rasa rayukansu a harin, saɓanin jita-jitar da ke yawo cewa an kashe sojoji da dama.

BREAKING: Abba Kabir Fires Back at Kwankwaso, Declares Himself Political Leader in Kano State

Image
Governor Abba Kabir Yusuf has issued a strong response to his former political mentor, Rabiu Musa Kwankwaso, insisting he is now the undisputed political leader in Kano.  He also acknowledged the political stature of former governor Abdullahi Umar Ganduje, while stressing that he operates independently amid intensifying political realignments ahead of the 2027 elections.

Ɗan Majalisar Wakilai, Muhammad Hassan Ya Rasu Yana Da Shekaru 66

Image
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazaɓar Dawakin Kudu/Warawa a Jihar Kano, Muhammad Danjuma Hassan, ya rasu yana da shekaru 66 bayan fama da jinya. Rahotanni sun ce marigayin ya rasu ne a ranar Juma’a, 10 ga Afrilu, 2026, a birnin Abuja, bayan wani lokaci yana jinya. An zaɓi marigayin a shekarar 2023 ƙarƙashin jam’iyyar (NNPP), a matsayin ɗan majalisar wakilai. Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana rasuwar tasa a matsayin babban rashi ga majalisa, iyalansa da al’ummar mazaɓarsa, tare da miƙa ta’aziyya ga iyalansa da gwamnatin jihar Kano.

ADC Sues INEC Over Removal of Leaders' Names from Official Portal

Image
The African Democratic Congress (ADC), led by Senator David Mark, has filed a lawsuit against the Independent National Electoral Commission (INEC) at the Federal High Court, seeking an urgent court order to restore the names of its leaders on INEC's official portal. This legal action comes after INEC removed the names of Senator David Mark (National Chairman) and Ogbeni Rauf Aregbesola (National Secretary) from its portal on April 1, 2026. The ADC leadership, under Mark's guidance, is demanding that the court issue a mandatory injunction to reinstate their names and the names of the entire National Working Committee (NWC) of the party. In his legal motion, Mark, through his counsel Sulaiman Usman (SAN), argued that the Electoral Commission’s actions violated the Court of Appeal's March 12 ruling in a case initiated by Nafiu Bala Gombe. The ruling instructed that all parties involved maintain the status quo ante bellum – that is, the situation as it was before an...

Osifo:Gwamnati Na Da Dama Ta Taimaka wa Matatar Ɗangote Don Rage Farashin Man Fetur

Image
Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya, TUC, Festus Osifo, ya yi tir da hauhawar farashin mai a ƙasa, yana mai cewa yana kan hanyar kaiwa Naira 2000.  A cewar Osifo, wannan hauhawar na faruwa ne saboda yaƙin da ke gudana tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran. Osifo ya bayyana cewa, idan farashin man fetur ya tashi fiye da tsarin kasafin Kuɗin da aka shirya a cikin kasafin Kuɗin Najeriya, hakan na haifar da yawan kuɗi ga gwamnati. A wannan yanayin, ya bayyana cewa gwamnati na da dama ta amfani da rarar kuɗaɗen da ba a tanada ba wajen samar da tallafin man fetur. Shugaban Ƙwadagon ya ba da shawara cewa gwamnati ta ɗauki aƙalla kashi 60 cikin ɗari na wannan rara da aka samu ba tare da an tsara shi ba, domin tallafa wa man da ake tura wa Matatar Man Dangote domin rage farashin man fetur a ƙasa. #BreakingNews #FestusOsifo #FarashinMai #DangoteRafinery

Breaking News: Two Senators, Five Reps Members Defect to ADC in Kaduna

Image
In a significant political shift, two Senators and five members of the House of Representatives have defected to the African Democratic Congress (ADC) in Kaduna State. The Senators include Lawal Adamu, also known as Mr. LA, and Ibrahim Khalid. The defecting House members are Umar Ajilo, Yariman Damau, Richifa, Bello El-Rufai, and Bashir Zubairu.

Governor Abba Refutes Betrayal Claims, Stands Firm on NNPP Exit

Image
Governor Abba Kabir Yusuf has attributted hid decision to exit from the Kwankwasiyya faction of the New Nigeria People's Party (NNPP),  to significant challenges that could potentially derail his political path. In his statement, Governor Abba Kabir Yusuf expressed that he foresaw major obstacles within the Kwankwasiyya movement, describing them as a "massive stone" in his journey. He further advised that the movement should avoid unnecessary political maneuvers, and he chose to exit the faction, finding peace after joining the All Progressives Congress (APC) alongside his supporters. The Governor also emphasized that his departure from the Kwankwasiyya system is now official. He referred to himself and his allies as individuals who were once part of that movement, thereby confirming his formal disassociation from the Kwankwasiyya faction. Governor Abba Kabir Yusuf also defended himself against allegations of betrayal, swearing an oath that he had not committe...

Former Tinubu Campaign Director, Senator Marafa, Defects from APC to ADC

Image
The Director of President Tinubu’s campaign in Zamfara State, Senator Kabiru Marafa, has resigned from the All Progressives Congress (APC) and defected to the African Democratic Congress (ADC). Senator Marafa announced his departure from the APC following consultations with his supporters in Kaduna. Marafa, a former senator and close ally of President Tinubu, stated that he and his supporters would work diligently to bring an end to the APC’s administration at all levels of government.

‘Yan Ƙwacen Babur Sun Sare Hannun Wani Malami a Kano

Image
Wasu da ake zargi ‘yan fashin babur ne sun sare hannun wani malami mai suna Isah Sallama yayin wani mummunan hari a ƙaramar hukumar Bunkure da ke jihar Kano. Rahotanni sun ce maharan sun kai masa hari ne domin ƙwace masa kaya, inda suka yi masa munanan raunuka kafin su tsere. An garzaya da shi asibiti domin samun kulawar gaggawa, yayin da jami’an tsaro suka fara bincike don kamo waɗanda suka aikata laifin.

Jihohin Arewa 5 Za su Kasance Cikin Duhu Daga Afrilu 9 Zuwa Mayu 2 Inji Kamfanin Wutar Lantarki

Image
Hukumar Hukumar Samar da Wutar Lantarki mai zaman kanta ta Najeriya (NISO) a taƙaice, ta sanar da al’ummarta a jihohin Adamawa, Gombe, Bauchi, Borno da Yobe cewa su shirya wa katsewar wutar lantarki a layin wutar Jos–Gombe 330kV daga ranar Alhamis 9 ga Afrilu zuwa 2 ga Mayu, 2026. Sanarwar ta bayyana cewa katsewar wutar za ta riƙa faruwa ne domin ba da damar gudanar da gyaran manyan kayayyakin lantarki da sabunta tsarin sadarwa na wutar lantarki, wanda ake sa ran zai inganta samar da wuta a yankin bayan kammala aikin. Jihohin da abin zai shafa: Adamawa, Gombe, Bauchi, Borno da Yobe Lokacin katsewar: Daga 9:00 na safe zuwa 6:00 na yamma Kwanakin katsewar: Daga Alhamis zuwa Lahadi a duk mako Dalili: Gyara da sabunta layin wutar lantarki na Jos–Gombe 330kV Hukumar NISO ta buƙaci al’umma da su yi haƙuri tare da ɗaukar matakan kariya, tana mai jaddada cewa aikin zai taimaka wajen inganta ɗorewa wutar lantarki da rage yawan matsalolin ɗaukewar wuta a nan gaba.

Rikici Ya Ƙara Tsananta A Jam’iyyar ADC, Magoya Bayan Nafiu Bala Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja

Image
Magoya bayan wani ɓangare na jam’iyyar (ADC) ƙarƙashin jagorancin shugaban ɓangaren jam’iyyar na ƙasa, Mafiya Bala, sun gudanar da zanga-zanga a birnin a Tarayyar Nigeria ranar Alhamis. Masu zanga-zangar sun nuna adawa da abin da suka kira katsalandan da wasu manyan ‘yan siyasa ke yi a harkokin cikin gida na jam’iyyar. Ana kallon wannan rikici a matsayin wani babban ƙalubale ga jam’iyyar ADC yayin da ake tunkarar zaɓen shekarar 2027 , domin rikicin na iya shafar haɗin kan ‘yan adawa da kuma shirinsu na zaɓe.

🔴Ɗan Ganduje, Abdulaziz, Ya Fice Daga APC, Ya Koma ADC Bayan Ganawa Da Kwankwaso

Image
KANO – Ɗan fari ga tsohon gwamnan Jihar Kano kuma tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdulaziz Umar Ganduje, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC, inda ya koma jam’iyyar ADC bayan ganawa da jagoran siyasa a jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Rahotanni sun bayyana cewa Abdulaziz ya karɓi katin zama memba na jam’iyyar ADC a mazabarsa ta Ganduje da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano, lamarin da ya tabbatar da sauya sheƙarsa a hukumance. Bayan shiga jam’iyyar, an ce ya kai ziyara ga Kwankwaso domin nuna biyayya da kuma tattauna makomar siyasar sa a sabuwar jam’iyyar. Ana iya tunawa cewa Abdulaziz Umar Ganduje ya taɓa tsayawa takarar kujerar Majalisar Wakilai a zaɓen shekarar 2023 a mazabar Dawakin-Tofa/Tofa/Rimin Gado, amma bai samu nasara ba bayan ya sha kaye a hannun ɗan takarar jam’iyyar NNPP. Masu sa ido kan harkokin siyasa na ganin wannan sauya sheƙa na iya haifar da sabon salo a siyasar Kano, musamman ganin kusancin dangantakar siyasa tsakanin iyalan Ga...

🔴Dubban Matasa Sun Ziyarci Gidan Jonathan a Abuja, Sun Nemi Ya Koma Siyasa

Image
ABUJA – Dubban matasa da Ƙungiyoyin farar hula sun mamaye hedkwatar tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan, a Abuja ranar Laraba, suna kira da ya tsaya takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027, amma dai Jonathan bai bayyana ba. Masu zanga-zangar sun fito daga jihohi daban-daban na Najeriya, suna rera waƙoƙi da rawar gargajiya, ɗauke da tambura masu nuna goyon bayansu kamar: “GEJ: Najeriya na cikin haɗari, ka yi ceto!” “GEJ, idan ba ka tsaya ba, mu kuma ba za mu daina ba.” Shugaban ƙungiyar “Coalition for Goodluck Jonathan”, Dr. Tom Ohikere, ya shaida wa manema labarai cewa sun gudanar da tattaunawa da bincike a faɗin ƙasar na tsawon watanni shida kafin su kira Jonathan. Ya bayyana tsohon shugaban a matsayin mutumin da zai iya haɗa kan Najeriya da kawo sauyi mai ɗorewa.

Zamfara Assembly Suspends Two LG Chairmen Over Alleged Misuse of Funds

Image
Zamfara State House of Assembly, led by Speaker Bilyaminu Ismail Moriki, has suspended two Local Government Chairmen—Umar Faru Nasarawa of Bukkuyum and Mannir Muazu Haidara of Kaura Namoda—over allegations of violating the law and misappropriating public funds. Deputy Chairmen have been ordered to manage the councils’ day-to-day affairs pending the outcome of investigations. Lawmakers expressed full support for the move during today’s session.