🚨Takarar 2027 Zata Zama Ta Ƙarshe A Rayuwata — Inji Atiku Abubakar


Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa zaÉ“en shugaban Æ™asa na shekarar 2027 zai kasance takararsa ta Æ™arshe a siyasar neman shugabancin Najeriya. 🗳️

Atiku ya bayyana hakan ne yayin wata hira da ya yi a shirin Prime Time na gidan talabijin na Arise Television a ranar Laraba.

Ya tunatar da jama'a cewa ya fara neman kujerar shugaban ƙasa tun daga shekarar 1992, kuma ya shafe shekaru da dama yana fafutukar neman shugabanci a matakai daban-daban. Sai dai a wannan karon, ya ce idan ya sake tsayawa takara a 2027, wannan ne zai zama karshen gwagwarmayarsa ta neman shugabancin ƙasa.

Comments

Popular posts from this blog

BREAKING: FG Approves 40% Pay Rise —Non-Academic Staff Left Out

Nigeria’s Ivory Towers in Ruins: An Investigative Look at the Dilapidated State of Nigerian Universities

BREAKING: US Finally Withdraws from WHO