GAGGAWA: Rikici Yayi Kamari a ADC — Nafiu Bala Yace Ya Kori Duk Wanda Ya Halarci Taron Jam’iyyar
Hon Nafiu Bala ya sanar da korar dukkan mutanen da suka halarci babban taron da aka gudanar da sunan jam’iyyar.
Nafiu Bala wanda ya ke iƙirarin shugabancin jam’iyyar (ADC) ya cewa duk wanda ya je wannan taro da aka kira “convention” ba mamban jam’iyyar ba ne, yana mai jaddada cewa taron ba shi da sahihanci a idon shugabancin da yake jagoranta.
A cikin sanarwar da ya fitar, Bala ya ce:
duk mutanen da suka halarci taron suna ƙoƙarin amfani da sunan jam’iyyar ba bisa ka’ida ba, don haka an ɗauki matakin korarsu daga jam’iyyar nan take.
Comments
Post a Comment