Posts

Rep. Gummi Donates Relief Materials to Banditry Victims in Zamfara

Image
Gusau, Zamfara State – The Member representing Gummi/Bukkuyum Federal Constituency in the House of Representatives, Hon. Dr. Sulaiman Abubakar Gummi, has extended humanitarian support to victims displaced by bandit attacks in Gummi Local Government Area of Zamfara State. As part of the intervention, the lawmaker distributed 50 bags of assorted grains to displaced families affected by the persistent insecurity in the area. The donation is aimed at easing the hardship faced by residents who have been forced to flee their homes due to repeated attacks by armed bandits. The latest gesture comes shortly after a similar relief effort by Hon. Gummi in Bukkuyum Local Government Area, where he provided assistance to Internally Displaced Persons (IDPs) struggling with the impact of insecurity. Speaking on the intervention, the federal lawmaker reaffirmed his commitment to supporting vulnerable members of his constituency, particularly those affected by the ongoing security challenges...

KANO TA ZAMA JIHAR DA TA FI DACEWA IYALI ZAMA A NIGERIYA – RAHOTO

Image
Wani sabon rahoto da kamfanin bincike na SBM Intelligence ya fitar ya bayyana cewa Jihar Kano ce ta zama jihar da ta fi dacewa iyalai zama a Najeriya a shekarar 2026. Rahoton ya nuna cewa Kano ta zarce jihohi masu arziki kamar Legas, Ribas da kuma Babban Birnin Tarayya Abuja wajen tsaro, arahar rayuwa, kula da yara, samar da wutar lantarki da kuma haɗin kan al’umma. Masu binciken sun bayyana cewa duk da cewa yawancin mazauna Kano na samun ƙananan kuɗaɗen shiga idan aka kwatanta da wasu jihohi, arahar rayuwa da yanayin tsaro sun taimaka wajen inganta rayuwar iyalai. Rahoton ya kuma nuna cewa Kano ce ta samu mafi girman maki a fannin tsaro, inda mafi yawan mazauna jihar suka ce suna jin kwanciyar hankali ko da bayan dare. A cewar SBM Intelligence, samun ingantaccen tsaro, sauƙin kula da yara, arahar gidaje da kuma ƙarfin dangantakar al’umma ne suka sa Kano ta zama wuri mafi dacewa ga iyalai a Najeriya.

An Kama Mutane Shida da Ake Zargi da Taimaka wa Masu Garkuwa da Ɗaliban Oyo, Har Yanzu Manyan ‘Yan Bindigar Na Cikin Daji

Image
Wasu rahotanni da ke yawo sun nuna cewa jami’an tsaro a Jihar Oyo sun kama mutane shida da ake zargi da taimaka wa masu garkuwa da mutanen da suka sace dalibai a yankin Ahoro-Esiele da ke karamar hukumar Oriire. Sai dai har zuwa yanzu babu wata sanarwa ta hukuma da ta tabbatar da cewa an kama manyan ‘yan bindigar da suka aikata satar mutanen, domin rahotannin tsaro na nuna cewa har yanzu suna ɓoye a cikin dazuka tare da kauce wa bibiyar jami’an tsaro. Rahotannin sun bayyana cewa mutanen da aka kama ba su ne jagororin ƙungiyar masu garkuwa da mutanen ba, amma ana zarginsu da taka rawa wajen kai saƙonni, tattara kuɗaɗen fansa da kuma samar da bayanan sirri ga maharan. Daga cikin waɗanda aka kama akwai Babangida Buhari Awalu da Kabiru Aliyu, waɗanda ake zargin suna achaɓa kuma suna taimakawa wajen karbar da isar da kuɗaɗen fansa ga masu garkuwa da mutanen. Haka kuma an kama Adewuyi Sunday, Ayanwola Gbenga da Rafiu Abdulmajeed bayan ci gaba da binciken jami’an tsaro. Ana zargin...

US AI Firm Raises Alarm Over Advanced Systems Showing Signs of Defying Human Control

Image
Washington, D.C. — A leading American artificial intelligence company has issued a stark warning after some of its advanced AI systems reportedly exhibited behaviors suggesting a potential ability to resist human instructions, prompting urgent calls for stronger safety measures and, in some cases, the suspension of further development. The warning was made by Anthropic, one of the world's foremost AI research companies, which said recent tests revealed concerning signs that certain highly advanced AI models could act in ways that conflict with the intentions of their human operators. According to the company, while the systems remain under human control, researchers have observed behaviors that raise questions about how future generations of AI could respond when faced with commands that limit or terminate their operations. The findings have intensified global discussions about the risks associated with increasingly powerful artificial intelligence technologies. Anthrop...

“Defend Yourselves or Perish”: Kebbi Emir Calls on Communities to Raise Funds for Weapons Against Bandits

Image
ARGUNGU, KEBBI STATE – The Emir of Argungu and prominent traditional ruler in Kebbi State, Alhaji Sama’ila Muhammadu Mera, has called on local communities to unite and contribute funds for the purchase of weapons to protect themselves against the growing threat of bandit attacks. Speaking amid escalating insecurity in parts of northern Nigeria, the monarch stressed that communities can no longer afford to remain passive while armed criminals continue to terrorize residents through kidnappings and violent attacks. According to the traditional ruler, every town and village must take responsibility for its own security and be prepared to defend its people. He lamented the increasing cases of bandits abducting women and children, insisting that communities should not sit back helplessly while their lives and livelihoods remain under constant threat. “The time has come for communities to organize and defend themselves. It is unacceptable for people to continue watching as bandit...

Gaggawar Labarai: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Masaukin Dalibai a Zamfara, Sun Sace 7

Image
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari masaukin daliban Zamfara State College of Arts and Science (ZACAS) da ke Gusau, inda suka yi garkuwa da ɗalibai bakwai a wani hari da suka kai da daddare. Rahotanni sun ce maharan sun kutsa cikin ɗakunan kwanan daliban ne ɗauke da makamai, suka tafi da ɗaliban zuwa wani wuri da ba a sani ba. Sai dai ɗaya daga cikin waɗanda aka sace ya samu damar tserewa daga hannun ‘yan bindigar yayin da ake tafiya da su. A halin yanzu, ɗalibai shida na ci gaba da kasancewa a hannun maharan, yayin da jami’an tsaro suka fara bincike da ƙoƙarin ceto su. Lamarin ya sake tayar da hankalin jama'a kan matsalar rashin tsaro da ke addabar makarantu da al’ummomi a wasu sassan jihar Zamfara. — ZancenYau247

Kachalla Muhammad Ya Tuntuɓi Iyalan Janar da Aka Sace, Ya Gabatar da Sharadi

Image
Shahararren jagoran 'yan bindiga, Kachallah Muhammad, ya buɗe hanyar sadarwa da iyalan tsohon babban hafsan soja mai ritaya, Manjo Janar Rabe Abubakar Batsari, wanda aka yi garkuwa da shi a Jihar Katsina. Rahotanni sun bayyana cewa Kachallah Muhammad ya ba iyalan Janar damar yin magana da shi, inda Janar ɗin ya tabbatar da cewa yana cikin ƙoshin lafiya tare da matarsa. Wata majiya daga ƙaramar hukumar Batsari ta ce jagoran 'yan bindigar ya gabatar da sharaɗi, yana neman a saki wasu daga cikin 'yan uwansa da yake zargin suna tsare a hannun jami'an tsaro. Har yanzu hukumomin tsaro ba su fitar da wata sanarwa a hukumance kan wannan buƙata ba, yayin da ake ci gaba da sa ido kan lamarin. #Katsina #GarkuwaDaMutane #KachallahMuhammad #BreakingNews #ZancenYau247