Rahoton Financial Times Ya Bankado Yadda Aka Kashe Ayatollah Khamenei
Jaridar ta fitar da wani rahoto na musamman da ya bankado yadda aka kulla shirin da ya kai ga kashe shugaban addini kuma jagoran siyasa na Iran, Ayatollah Khamenei a wani gagarumin hari da ya girgiza duniya. An Dade Ana Leken Asirinsa Daga bayanan da aka gano, ƙwararrun jami’an leken asirin sun shafe shekaru suna bibiyar motsin Khamenei cikin ɓoye. An yi hakan ta hanyar: Kutsa kai cikin kyamarorin CCTV na birnin . Leken asirin cibiyoyin sadarwa da layukan waya. Gano tsarin rayuwar sa da hanyoyin da yake bi a kullum. Wannan ya ba su cikakken taswirar yadda Khamenei ke motsi da kuma lokacin da yake cikin mafi raunin tsaro. Yadda Aka Kai Harin Rahotanni sun tabbatar da cewa an kaddamar da harin ne a haɗin gwiwa tsakanin sojojin da Israel. Jiragen yaki masu linzami sun yi wa wata muhimmiya cibiyar gwamnati a Tehran ruwan bama-bamai, inda aka tabbatar Khamenei na ciki a lokacin. An yi amfani da: Bama-bamai masu karfin fashewa sosai , Makaman da ke ...