🛑Jihar Legas Ta Buƙaci Kamfanoni Su Buɗe Banɗakuna Don Amfanin Jama'a
Gwamnatin jihar Legas ta buÆ™aci bankuna, da gidajen mai da sauran kamfanoni masu zaman kansu da su bar banÉ—akuna su a buÉ—e domin amfanin jama’a, a Æ™oÆ™arin kawo Æ™arshen yin bayan gida a fili da inganta tsaftar muhalli.
Kwamishinan Muhalli, na jihar, Tokunbo Wahab, ya ce tsafta alhaki ne na kowa, yana mai jaddada buƙatar haɗin kan kamfanoni.
Gwamnati ta kuma yi gargaÉ—i cewa za ta ci gaba da kama masu karya dokar tsafta a fadin jihar.
Comments
Post a Comment