2027: Babu Wata Jam’iyyar Adawa da Za Ta Kayar da Abba Yusuf -Kwankwaso

KANO – Tsohon Gwamnan jihar Kano, kuma shugaban Kwankwaso ya, Dr Musa Rabiu Kwankwaso ya bayyana cewa babu wata jam’iyyar adawa da za ta iya kayar da Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, a zaɓen da ke tafe, yana mai nuna cikakken ƙwarin gwiwa cewa gwamnan zai sake samun nasara a wa’adinsa na biyu.

A cewarsa, gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta samu karɓuwa sosai a tsakanin al’ummar.

Kwankwaso ya yi watsi da ikirarin wasu ‘yan adawa da ke cewa za su iya karɓe mulki daga gwamnatin APC a Kano, yana mai cewa irin waɗannan kalamai ba su da tushe balle makama.

Haka kuma, ya yi hasashen cewa jam’iyyar APC za ta ci gaba da kasancewa babbar jam’iyyar siyasa a Najeriya, yayin da ya ce zaɓukan da ke tafe za su nuna irin ƙarfin da manyan jam’iyyun siyasa ke da shi a ƙasar.

Comments

Popular posts from this blog

BREAKING: FG Approves 40% Pay Rise —Non-Academic Staff Left Out

Nigeria’s Ivory Towers in Ruins: An Investigative Look at the Dilapidated State of Nigerian Universities

BREAKING: US Finally Withdraws from WHO