Zanga-Zanga Ta Ɓarke Bayan INEC Ta Ƙi Amincewa da David Mark da Aregbesola a ADC


Zanga-zanga ta ɓarke a Abuja bayan da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC) ta sanar da cewa ba ta ƙara amincewa da David Mark da Rauf Aregbesola a matsayin shugaba da sakataren jam’iyyar (ADC) ba.

INEC ta ce matakin ya biyo bayan rikicin shugabanci da kuma umarnin kotu, yayin da magoya bayan jam’iyyar suka gudanar da zanga-zanga suna zargin hukumar da tauye dimokuraɗiyya tare da ba ta wa’adin sa’o’i 72 ta dawo da amincewar shugabannin.

Comments

Popular posts from this blog

BREAKING: FG Approves 40% Pay Rise —Non-Academic Staff Left Out

Nigeria’s Ivory Towers in Ruins: An Investigative Look at the Dilapidated State of Nigerian Universities

BREAKING: US Finally Withdraws from WHO