Wani Jigon APC Ya Ce Sun Rubuta Sakamakon Zaɓe Kafin Fara Kaɗa Ƙuri'a


Wani jigo a jam’iyyar APC, Tony Okocha, ya ce sun rubuta sakamakon zaɓe tun kafin a fara kaɗa ƙuri’a, sannan suka miƙa wa jami’an hukumar zaɓe domin su sanar da shi ga jama’a, a zaɓukan da suka wuce.

Bayanin na sa ya janyo damuwa kan sahihancin zaɓe da kuma amincewar jama’a da tsarin dimokuraɗiyya.

Comments

Popular posts from this blog

BREAKING: FG Approves 40% Pay Rise —Non-Academic Staff Left Out

Nigeria’s Ivory Towers in Ruins: An Investigative Look at the Dilapidated State of Nigerian Universities

BREAKING: US Finally Withdraws from WHO