Kotun Ƙoli Ta Tabbatar da David Mark a Matsayin Shugaban Jam'iyyar ADC
Kotun Ƙoli ta Ƙasa ta tabbatar da David Mark a matsayin halastaccen Shugaban Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), bayan ta soke umarnin Kotun Ɗaukaka Ƙara kan rikicin shugabanci.
Kotun ta ce Kotun Ɗaukaka Ƙara ta wuce huruminta, tare da umartar ɓangarorin da su koma Babbar Kotun Tarayya domin ci gaba da shari’a.
Hukuncin ya mayar da Mark kan kujerarsa, amma rikicin cikin jam’iyyar bai ƙare gaba ɗaya ba.
Comments
Post a Comment