Kotun Ƙoli Ta Soke Babban Taron PDP, Ta Rushe Zaɓen Tanimu Turaki A Matsayin Shugaba
Kotun Koli ta soke sahihancin babban taron ƙasa na jam’iyyar PDP da aka gudanar a Ibadan, wanda a cikinsa aka zaɓi Tanimu Turaki a matsayin shugaban jam’iyyar.
A hukuncin da kotun ta yanke, ta bayyana cewa taron bai bi ƙa’idojin doka ba, don haka dukkan matakan da aka ɗauka a wajen taron ba su da inganci a idon doka.
Comments
Post a Comment