DA ƊUMI-ƊUMI: Shugabannin APC Sun Kai Ziyarar Sirri ga Bala Mohammed Domin Jan Hankalinsa Zuwa APC


Manyan shugabannin jam’iyyar APC Ƙarƙashin jagorancin shugaban jam’iyyar na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, tare da gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, da kuma tsohon shugaban jamiyyar, Dr Abdullahi Umar Ganduje, sun kai wata ziyara ta sirri ga gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed, domin jan ra'ayin sa zuwa jam’iyyar APC.

Rahotanni sun ce ziyarar na daga cikin ƙoƙarin jam’iyyar na faɗaɗa ƙarfinta a Arewa yayin da siyasa ke ƙara ɗaukar zafi gabanin zaɓuka.

Comments

Popular posts from this blog

BREAKING: FG Approves 40% Pay Rise —Non-Academic Staff Left Out

Nigeria’s Ivory Towers in Ruins: An Investigative Look at the Dilapidated State of Nigerian Universities

BREAKING: US Finally Withdraws from WHO