Sheikh Usman Idris Kusfa (Rigi-rigi), Ya Rasu
Daga Zaria ake samun labarin rasuwar fitaccen malamin addini, Sheikh Usman Idris Kusfa, wanda aka fi sani da Rigi-rigi, Attalili Attagazuti.
Allah Ya jikansa, Ya gafarta masa, Ya ba iyalansa da al’ummar musulmi hakuri da juriya.
Comments
Post a Comment